Sarkin Sokoto Ya Yi Jimamin Rasuwar Olubadan
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya ta Ƙasa (NTRCN), Mai Martaba Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, CFR, mni, ya bayyana bakin cikinsa kan rasuwar Olubadan na ƙasar Ibadan, Oba Owolabi Olakulehin. A cikin wata sanarwar ta’aziyya da Sakataren Majalisar Sultanate, Alhaji Sai’idu Maccido (Danburam Sokoto) ya sanya wa hannu a ranar Litinin, Sarkin Musulmi ya […]
Read More