KMT ya bawa kowace ɗaya daga cikin gwarazan gasar turanci ta duniya Naira dubu 500 da kwamfuta
KMT ya bawa kowace ɗaya daga cikin gwarazan gasar turanci ta duniya Naira dubu 500 da kwamfuta Alhaji Barista Kashim Musa Tumsa MFR, ya bawa zakarun gasar turanci ta duniya (TeenEagle) kyautar Naira dubu ɗari biyar (500,000) a kowace ɗaya daga cikinsu haɗe da kwamfuta sabuwa dal. KMT ya ba da kyautar ne a ranar […]
Read More