Mu na goyon bayan shirin Tinubu na ciyo bashi – Shugaban Majalisar Wakilai
Mu na goyon bayan shirin Tinubu na ciyo bashi – Shugaban Majalisar Wakilai Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa Majalisar ta 10 da Majalisar Dattawa gaba ɗaya suna goyon bayan shirin ciyo bashi na Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Yayin taron shekara-shekara karo na 8 na African Network of Parliamentary Budget Offices (AN-PBO) a […]
Read More